Shekaru 200 na keke: Afirka na amfana! | Duka rahotanni | DW | 12.06.2017
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Zamantakewa

Shekaru 200 na keke: Afirka na amfana!

A shekarar 1817 wani dan Karlsruher Karl Freiherr von Drais ya bayyana samfur farko na keke.Tun daga wannan lokaci ne keke ya fara samun karbuwa a sassa-sassa daban daban na duniya. Afirka ma ba a barta a baya ba.