Shari′ar sojoji a Turkiya | Labarai | DW | 23.01.2017
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Labarai

Shari'ar sojoji a Turkiya

Bayan yunkurin juyin mulki da bai yi nasara ba a watan Yulin bara hukumomin Ankara sun gabatar da sojoji da yawa a gaban kotu inda ake tuhumarsu da cin amanar kasa.

A kasar Turkiya sojoji 62 biyu aka gurfanar gaban kotu bisa yun kurin juyin mulkin da bai yi nasara ba.  Daga cikin akwai man'yan hafsoshi 28 da wasu kananan sojoji 52, wanda aka zarge su da karbe iko da filin jirgin saman birnin Istanbul, cikin daran da aka yi yunkurin kifara da gwamnatinshugaba Recep Tayyip Erdoğan a watan Yulin bara. Ana tuhumarsu da cin amanar kasa, kuma suna iya fiskantar daurin rai-da rai.