1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Saurari shirin yamma na DW 23.03.2017

Yusuf Bala Nayaya
March 23, 2017

A shirin za a ji Hukumar Lafiya ta Duniya WHO ta ce ta kudiri aniya ta yin allurar rigakafin cutar shan inna ko Polio ga yara miliyan 115 a wasu kasashe na Afirka a mako mai zuwa.

https://p.dw.com/p/2ZrGF