1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Saurari shirin yamma na DW 19.04.2017

Yusuf Bala Nayaya
April 19, 2017

A cikin shirin za a ji yadda Shugaba Buhari na Najeriya ya yi garambawul a gwamnatinsa a karfafa yaki da cin hanci da rashawa, yayin da masu ruwa da tsaki a harkar ilimi a Nijar su ka tashi dinke baraka.

https://p.dw.com/p/2bYEK