1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Saurari shirin yamma na 29.03.2017

March 29, 2017

A cikin shirin bayan labaran duniya za'a ji cewa a Najeriya dangantaka na kara tabarbarewa tsakanin fadar shugaban kasar da bangaren majalisar dattijai.

https://p.dw.com/p/2aHWx

Yayin da a jamhuriyar Nijer kuma, hadakar kugiyoyin kwadago kasar suka koka da yadda suka ce gwamanti na kokarin yin kafar ungulu ga bukatunsu