1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Saurari shirin yamma na 22.02.2017

February 22, 2017

A cikin shirin za ku ji 'yan rajin kafa yankin Biafra daga Najeriya na ci gaba da kokawa kan yadda dakarun tsaro a kasar ke gallaza musu a duk lokacin da suka fita zanga-zanga a daidai lokacin da rahoton kungiyar kare hakkin bil Adama ta Amnesty International ke nuni da cewa masu kayan sarki a kasar na cin zarafin kungiyyoyin farar hula da hana masu fafutika.

https://p.dw.com/p/2Y6KI