1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Saurari shirin yamma na 21.03.2017

March 21, 2017

A cikin shirin za'a ji a Najeriya dubban jama'a a Lagos sun yi gangamin nuna goyon bayan shugaba Buhari na yaki da cin hanci da rashawa. Yayin da a waje guda kuma kungiyar kodago a Najeriyar ta ce za ta sanya kafar wando daya da jihohin kasar 36 kan abin da ta ce jihohin na neman yin wa kaci ka tashi da dukiyar yafiyar bashi na Paris kulob da suke shirin karba daga gwamnatin tarayya.

https://p.dw.com/p/2Zgn9