1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Saurari shirin yamma na 20.01.2017

January 20, 2017

A cikin shirin za ku ji cewa an rantsar da sabon shugaban Amirka Donald Trump, shugaba na 45 a jerin shugabannin kasar inda a jawabinsa ya jaddada cewa daga yanzu zai maida hankalinsa ne ga bada fifiko ga bukatun Amirka da Amirkawa a ayyukan da zai sanya a gaba don ci gaban Amirka.

https://p.dw.com/p/2WA1r

Kamar yadda aka saba bisa al'adar Amirka, bikin rantsuwar ya samu halartar tsoffin shugabannin kasar. A daura da bikin rantsuwar masu adawa da shugaba Trump sun gudanar da zanga zanga sai dai yan sanda sun tarwatsa su.