1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Saurari shirin yamma na 12.09.2017

Abdullahi Tanko Bala
September 12, 2017

A cikin shirin za a ji yan sanda a Jamus sun kama gugun masu fasakwaurin maza yan Najeriya ta hanyar auren boji domin shigo da su kasashen Turai. Iran ta cimma yarjejeniya da Siriya na gyara tashar wutar lantarkin kasar.

https://p.dw.com/p/2jprS