1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Saurari shirin yamma na 12.01.2018

Zulaiha Abubakar
January 12, 2018

A cikin shirin za a aji gwamnatin Najeriya na ci gaba da mayar da 'yan kasar wadanda suka je ci rani a Libya zuwa gida yayin da a kasar Ghana matsalar boju ko sauya launin fatar jiki ke ci gaba da ciwa hukumomin lafiya tuwo a kwarya.

https://p.dw.com/p/2qmfI