SiyasaSaurari shirin yamma na 05.10.2017To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaAbdullahi Tanko Bala10/05/2017October 5, 2017A cikin shirin za a ji cewa a Najeriya malaman makaranta a jihar Kaduna sun gudanar da zanga-zangar kan rashin biyansu albashi na tsawon shekara guda. https://p.dw.com/p/2lIv1TallaA Nijar kuwa hukumar da ke kula da kafofin sadarwa ta sanar da daukar matakan ladabtarwa kan kamfanonin wayar tafi da gidanka.