1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Saurari shirin safe na DW (20.12.2016)

Yusuf Bala Nayaya
December 20, 2016

A shirin za a ji mutane 12 ne suka rasu yayin 48 suka samu raunika bayan da wata babbar mota ta kutsa kai a kasuwar Kirsimeti a birnin Berlin na Jamus. An wayi gari da karar harbe-harbe a birnin Kinsasha.

https://p.dw.com/p/2UZrl