1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Saurari shirin safe na 30.10.2017

Abdullahi Tanko Bala
October 30, 2017

A cikin shirin za ji gwamnatin Najeriya ta himmatu wajen inganta noman gargajiya zuwa na zamani a kasar. A Niger zanga zangar kungiyoyin farar hula kan kasafin kudi ta rikide zuwa fito na fito da matasan gari.

https://p.dw.com/p/2mimS