A cikin shirin za a ji cewar jama'a na ci gaba da nuna damuwarsu dangane da sabon salon da kungiyar Boko Haram ta dauka na sace sace da kai hare-hare a arewa maso gabashin Najeriya. Mahukunta a Amurika na cigaba da laluben hanyoyin shawo kan kawo kashe-kashe a makarantun dake neman zama ruwan-dar a kasar