SiyasaSaurari shirin safe na 17.10.2017To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaAbdullahi Tanko Bala10/17/2017October 17, 2017A cikin shirin za a ji kungiyoyin mata a arewacin Najeriya sun kudiri aniyar karfafa gwiwar mata 'yan uwansu shiga a dama da su a fagen siyasa. Gwamnatin Jamhuriyar Niger ta bullo da sabuwar dokar harajin gidaje.https://p.dw.com/p/2lwelTalla