1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Saurari shirin safe na 17.05.2017

May 17, 2017

A cikin shirin bayan labaran duniya za ku ji cewa a Najeriya darajar kudin kasar na Naira na farfadowa sai dai kawo yanzu babu alama game da saukar farashin kayayyaki. Akwai kuma rahotonmu na musamman na sauyi a Afirka.

https://p.dw.com/p/2d748