1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Saurari shirin rana na DW na 20-10-17

Abdourahamane Hassane
October 20, 2017

Hukumar zaben Liberiya ta sanar da sakamakon karshe na zaben shugaban kasar na makon jiya ta kuma sanar da cewa a ranar bakwai ga watan gobe za a fafata a tsakanin 'yan takara biyu dake neman kujerar shugaban kasar.

https://p.dw.com/p/2mGzA