1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Saurari shirin rana na DW na 20-05-17

Abdourahamane Hassane
May 20, 2017

Mutane miliyan 56 ne dai a kasar ta Iran suka cancanci kada kuri'a a zaben da ake kallo a matsayin zakaran gwajin dafi ga ci gaban gwamnatin shugaba Rowhani mai ra'ayin kawo sauyi.

https://p.dw.com/p/2dIM2