1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Saurari shirin rana na DW na 17-08-17

Abdourahamane Hassane
August 17, 2017

Rahoto da hukumar kididigar jama’a tare da hadin gwiwar Majalisar Dinkin Duniya suka fitar ya ce Naira milyan dubu 400 ne ma’aikatan gwamnati suka karba a matsayin cin hanci a shekara daya a Najeriya.

https://p.dw.com/p/2iQp2