1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Saurari shirin rana na DW (30.11.2016)

Yusuf BalaNovember 30, 2016

A shirin za a ji shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya yi gargadin cewa muddin ba a dauki matakan kyautata wa 'yan gudun hijira ba za a bude musu kofar aiyukan tada kayar baya.

https://p.dw.com/p/2TX0F