1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Saurari shirin rana na 29.11.2017

Abdullahi Tanko Bala
November 29, 2017

A cikin shirin bayan an sha labarun duniya za ku ji cewa a wannan rana ta Laraba ce ake soma taron shugabannin kasashen Afirka da Tarayyar Turai wanda zai gudana a birnin Abidjan na kasar Cote d'Ivoire.

https://p.dw.com/p/2oUyD