1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Saurari shirin rana na 29.03.2017

March 29, 2017

A cikin shirin za a ji cewa majalisar hadin kan Turai ta tabbatar da karbar takardar Birtaniya, ta shirin ficewa daga kungiyar tarayyar Turai. Za a ji yadda jama'a ke ganin matakin na Birtaniya.

https://p.dw.com/p/2aGDW