1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Saurari shirin rana na 25.09.2017

Abdullahi Tanko Bala
September 25, 2017

A cikin shirin za a ji martanin da ya biyo bayan sakamakon zaben Jamus, daga bangaran kasashen yamma da ma Najeriya, inda aka jinjinawa tsarin zaben na Jamus. Akwai kuma halin da a ke ciki gabannin sabon zabe da za a yi ranar 26 ga watan Oktoba mai zuwa a kasar Kenya.

https://p.dw.com/p/2kgQb