1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Saurari shirin rana na 22.06.2017

June 22, 2017

A cikin shirin za'aji cewa a yau ne shugabannin kasashen Tarayyar Turai ke fara wani zaman yini biyu don tattauna batun ficewar Birtaniya daga kungiyar da kuma kalubalen tsaro dake addabar su. Akwai kuma shirin siyasa na Duniya mai yayi.

https://p.dw.com/p/2fDPg