1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Saurari shirin rana na 12.01.2018

Abdullahi Tanko Bala
January 12, 2018

A cikin shirin za a ji gwamnatin Najeriya ta kaddamar da shirin wayar da kan jama'a kan zaman lafiya tsakanin manoma da makiyaya. A jamhuriyar Nijar kuwa takaddama ce ta barke tsakanin yan siyasa kan jingine aiki da sabuwar fasahar zamani wajen zabe.

https://p.dw.com/p/2qmUf