1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Hankula sun karkarta ga sakamakon zaben Ghana

December 8, 2016

A Ghana, alkaluman farko da hukumar zaben kasar ta wallafa sun nunar da cewar akwai yiwuwar gudanar da zagaye na biyu na zaben shugaban kasa

https://p.dw.com/p/2TzG5

Ita dai hukumar zaben ta kwashe sao'i kafin ta fara bayyana alkaluman farko, lamarin da ya sa manyan jam’iyyun kasar yin gaban kansu ta hanyar shirya tarurrukan manema labarai domin fadan albarkacin bakunansu