1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Saurari shirin rana na 04.07.2017

July 4, 2017

A cikin shirin za'a ji iyaye da 'yan uwan 'yan sanda mata da kungiyar Boko Haram ta yi ikirarin kamewa sun baiyana damuwa da musanta sace da rundunar yan sandan ta Najeriya ta yi. Sun yi kra ga gwamnati ta taimaka wajen ganin an ceto su.

https://p.dw.com/p/2fvtl