SiyasaSaurari shirin rana na 03.10.2017To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaAbdullahi Tanko Bala10/03/2017October 3, 2017A cikin shirin za a ji a yau ne aka gudanar da bikin ranar hadin kan kasar Jamus. A Najeriya hukumar zaben kasar ta ce ta yi nisa a shirye-shiryen babban zaben da za’a yi a 2019.https://p.dw.com/p/2l9qFTalla