1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Saurari shirin DW na yamma na 21-06-2017

Gazali Abdou Tasawa
June 21, 2017

A labaran duniyar cikin shirin, za ku ji cewa Shugaba Emmanuel Macron na Faransa ya yi garanbawul ga gwamantinsa inda ya maye gurbin ministocin da aka zarga da kirkira guraben aiki na boge

https://p.dw.com/p/2f8dt