1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Saurari shirin DW na safe na 30-03-2017

Gazali Abdou Tasawa
March 30, 2017

A cikin shirin za ku ji cewa a Najeria mutanen jihar zamfara na ci gaba da aikin hakar ma'adanai ba kan ka'ida ba wannan kuwa duk da hadurran da ke tattare da aikin.

https://p.dw.com/p/2aI4f