1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Saurari shirin DW na safe na 21-08-2017

Gazali Abdou Tasawa
August 21, 2017

A cikin shirin za ku ji cewa Shugaba Muhammadu Buhari na Najeriya ya gabatar da jawabi ga 'yan kasa wanda ke zama na farko bayan dawowarsa gida daga Ingila inda ya shafe watanni uku yana jinya.

https://p.dw.com/p/2iXYO