1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Saurari shirin DW na safe na 17-06-2017

Gazali Abdou Tasawa
June 17, 2017

cikin shirin za ku ji cewa a Jamus an bude wani sabon masallaci a birnin Berlin inda mata ke limanci da ladanci, kana ana jerawa mata da maza a cikin sahu daya.

https://p.dw.com/p/2er8k