1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Saurari shirin DW na rana na 22-05-2017

Gazali Abdou Tasawa
May 22, 2017

A cikin shirin za ku ji cewa al'ummar jihar Borno ta nuna damuwarta dangane da yadda assalatu ke neman warwarewa a game da ci gaban da aka samu a baya wajen kawar da Kungiyar Boko Haram, wacce ta koma kai hare-hare a birnin Maiduguri da kewaye.

https://p.dw.com/p/2dOKa