1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Saudiyya ta dakile harin da aka kai Riyadh

Yusuf Bala Nayaya
December 20, 2017

Mayakan sa kai na kungiyar Houthi sun harba makami mai linzami a ranar Talata daga wani waje da ba a tantance ba a kasar Yemen zuwa birnin Riyadh na Saudiyya sai dai dakarun Saudi din sun harbo makamin. Wannan dai na zuwa ne kwana guda kafin cika kwanaki dubu da Saudiyya ta kaddamar da yaki a Yemen.

https://p.dw.com/p/2pigy