Uwa na neman 'ya'yanta daga Boko HaramTo view this video please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 video05/13/2016May 13, 2016Saratu Zacharia tana cike da fata, inda ta dage wajen neman sunan yaranta hudu a cikin sunayen 'yan gudun hijira a garin Yola na jihar Adamawa da ke yankin Arewa maso Gabashin Najeriya.https://p.dw.com/p/1InNiTalla