1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Saratu uwa mai yara hudu a hannun Boko Haram

May 30, 2016

Fiye da shekara guda mayakan Boko Haram sun sace Saratu da yaranta hudu Naomi, da Gochia, da Ramatu da kuma Ibrahim 'yan shekara 7 zuwa 14 daga kauyensu. Bayan wata takwas Saratu ta tsare.Yanzu kuma ta shiga neman yaran nata a sansanonin 'yan gudun hijira a Najeriya da Kamaru.

https://p.dw.com/p/1Ix5y