SiyasaSankarau na ci gaba da kisa a Najeriya da NijarTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaFaruk Muhammad Yabo05/12/2017May 12, 2017Kungiyar likitoci masu bayar da agaji ta duniya ''Doctors Without Borders'' ta fitar da rahoton cewar cutar Sankarau da ta kashe akalla mutane 836 a Najeriya, ita ce mafi muni da aka samu tun farkon shekara ta 2016.https://p.dw.com/p/2csmHTalla