1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Labarai

sakamakon zaben yan majalisa a East Timor

An fara gudanar da kidayan kuriu a East Timor,bayan gudanar da zaben yan majalisar dokoki,wanda ake ganin cewashine zai taimaka wajen dunke barakar data kawo rarrabuwar kawuna na tsawon shekara guda a wannan kasa.Zaben dai ya gudana tsakanin manyan jammiiyyun kasar guda biyuwadanda akewar kallon ,gwarazon samrwa da kasar yancin kai.Xanana Gusmao na jammiiyyar CNRT da Mari Alkatiri na Fretilin dai,sun taka mihimmiyar rawa wajen kwatowa East Timor yanci daga mulkin mallaka na Indonesia.Jamiiyyunda kuma suka fada rikicin siyasar daya kashe mutane 37 a bara a wannan kasa.