Sabuwar kafar samun labarai
June 24, 2015Talla
Wannan dandali na bayar da damar yin hulda tsakanin masu amfani da shi a dukan duniya, inda baya ga musayar bayanai suke samun labarai da rahotanni masu inganci. DW-App na samuwa a kyauta a wayoyin salulu da Tablet na App (dw.com/app/ios) da kuma na Android ( dw.com/app/android ).