1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Sabuwar diplomasiyyar Erdogan a kasashen Afirka

Gazali Abdou Tasawa
December 28, 2017

Shugaba Erdogan na Turkiya, ya cimma yarjeniyoyin tsaro da na tattalin arziki da kasashen Sudan da Tunusiya, a rangadin da yake a kasahen Afirka, wacce take ci gaba da jawo cece kuce a yankin Gabas ta Tsakiya.

https://p.dw.com/p/2q4EU