1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Rini

November 23, 2005

Matasa na komawa ga wasu sana'o'i na gargajiya don samun aikin yi, maimakon dogaro kan gwamnati ko kuma hukumomi. Daya daga cikin wannan sana'o'in shi ne aikin rini, kamar yadda za ku ji daga tsarabar da wakilinmu na birnin Kaduna, Aliyu Yahaya ya aiko mana.

https://p.dw.com/p/BvUI