1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Zamantakewa

Rikicin Trump da kafafen yada labarai

Sabon zababben shugaban kasar Amirka Donald Trump na ci gaba da fada wa cikin rikici daban-daban.

Shugaban Amirka Donald Trump

Shugaban Amirka Donald Trump

Tun bayan da aka zabe shi a matsayin shugaban kasar Amirka, Donald Trump ke shiga cikin rikici da rudani da kafafen yada labaran cikin gida, rikicin kuma da ke neman sanya siyasar kasar musamman ma fadar Shugaban Amirkan ta White House cikin rudani.

DW.COM

Sauti da bidiyo akan labarin