1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Labarai

Rikicin tawaye a Sri-Lanka

A ƙalla mutane 22 su ka rasa rayuka, a cikin wani haɗarin jirgin sama mai durra angulu, da ya wakana jiya lahadi kussa da birnin Freetown na ƙasar Siera-Leone.

Mafi yawan wanda haɗarin ya rusta da su, membobi ne, na hukumar ƙwallon ƙafa ta ƙasar Togo, da su ka je kallon wassan ƙwallo tsakanin Togo da Siera Leone, wasan da Togo ta ci 1 da nema.

Saidai daga mutanen da su ka rasu, babu ɗan wasa ko ɗaya na ƙungiyar les Eperviers ta Togo.

Ya zuwa yanzu, ba a gano mussabbabin abkuwar wannan haɗari ba.