1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Labarai

Rikicin arewacin Iraki

Hukumomin ƙurdawa dake yankin arewacin Irakisun bayyana cewar dakarunsu zasu kare fararen hula ,idan har faɗa ya ritsa dasu,a yayinda ake bata kashi tsakanin mayakan ‚yan adawa na PKK da dakarun kurdawan Turkiyya,a wannan yankin.A jiya dai Turkiyya ta tura ɗaruruwan dakarun ta zuwa cikin tsaunukan kann Iyaklar yankin arewacin Iraki,tare da sanarwar cewar sun tafkawa Kurdawan adawan asara mai yawa,a wannan kutse da sukayi na saoi 15.