1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Rashin tsaro da bazuwar makamai a yammacin Afirka

Abdourahamane Hassane
January 25, 2018

Tashe-tashen hankula da ake fama da su na yin garkuwa da mutane da hare-hare na ta'ddanci da kuma rigingimu tsakanin makiyaya da manoma a yankin yammacin Afirka na da nasaba ne da bazuwar makamai.

https://p.dw.com/p/2r4Yh
Nigeria Ölrebellen
Hoto: Getty Images/AFP/P. Utomi Ekpei

Kasashen Najeriya da Nijar da Kamaru har ma da Mali na fuskantar kalubale na rashin tsaro na hare-hare na 'yan ta'adda, sannan ga karuwar masu garkuwa da mutane don neman kudaden fansa, da kuma tashin hankali tsakanin manoma da makiyaya. Bazuwar makamai da ke yawo a yankin yammacin Afirka duk da irin matakan da ake dauka ya kara tinzura lamarin.

Tsallake zuwa bangare na gaba Rahotanni da Sharhuna

Rahotanni da Sharhuna