1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Labarai

Ranar malamai ta duniya

TEACHERS DAY

A yau ake bikin ranar malamai ta duniya a inda ake sa ran malaman zasu gudanarda gangami a manyan birane na kasashen duniya.

Kusan koina cikin duniya malaman makarantun suna fuskanta matsaloli iri daya musamman a kasashe masu tasowa.

A kasar Girka maaikatan gwamnati sun shirya yajin aiki a yau,don nuna goyon bayansu ga malaman.

Tun ranar 18 ga watan satumba malaman makaranrun firamare suka shiga yajin aiki suna masu kokawa game da albashins