SiyasaRahoto kan atisayen sojoji a SambisaTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaAl-Amin Suleiman Muhammad03/27/2017March 27, 2017Runduar Sojin Najeriya za ta fara wani atisayen gwajin makamai a dajin Sambisa inda sojin kasar za su gwada karfin su, da kuma yi gwajin barin wuta da makaman yaki na sojin kasa da kuma bindigogin atilare.https://p.dw.com/p/2a3epTalla