1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Qatar an mayar da ita saniyar ware

Abdourahamane Hassane
June 6, 2017

Matakin da manyan kasashen Larabawa suka dauka na mai da kasar Qatar saniyar ware kan zargin ta da goyan bayan ta'addanci a yankin su, na kara jefa al'ummar Larabawan cikin gararri.

https://p.dw.com/p/2eBzt