Palasdinawa 3 da yan izraela 2 sun mutu a sabon hari | Labarai | DW | 25.06.2006
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Labarai

Palasdinawa 3 da yan izraela 2 sun mutu a sabon hari

A kalla sojojin sakai na yankin palasdinu guda 3 ne suka rasa rayukan ,kana yahudawa 2 ne suka mutu,a yayin wani hari a inda sojin israela suke, a kann iyakar zirin gaza.Akwai kuma rahotanni mayakan hamas dake bayyana cewa,akwai yan izaraela da dama da suka jikkata kana ,acigaba da wannan dauki ba dadi a garin Kerem Shalom.

Wannan hari dai ,ya auku ne saoi kalilan bayan ganawar shugaba Mahmud Abbas da Premier Ismail Haniya,inda suka tattauna batun halalcin kasar izraelan.Mahalarta taron dai sun shaidar dacewa,akwai alamun nasara,duk dacewa baa cimma wata yarjejeniya ba.Anasaran sake cigaba da wannan ganawa a yau.