Nishadi maimakon ta′addanci: Gidan adana namun daji na Maiduguri | Duka rahotanni | DW | 21.02.2017
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Zamantakewa

Nishadi maimakon ta'addanci: Gidan adana namun daji na Maiduguri

An shafe shekaru 'yan ta'addadan Boko Haram na karkata yadda rayuwa za ta kasance a Maiduguri. Har yanzu suna kai hare-hare jifa-jifa, amma mutane sun sake samun farin ciki: Misali da yamma a gidan adana namun daji.